Kebbi state Agency for Control of Aids sun Karama Uwargidan Gov. Dr Zainab Bagudu a ranar Kanjamau na duniya.

Yau a wajen taron da kungiyar Nurhi suka shirya tare da hadin gyuiwan State Agency for Control of Aids a Birnin Kebbi matar governor ta yi Kira da uwaye su tabatar da babu ciwon kanjamau kafin su bada yara aure. Wakiliyar Dr Zainab Hajiya Mariya Mera Mai Arewa ta koma kira ga al umma su rika zuwa gwaji da kuma karban magain kanjamau. Kungiyar NUHRI ta ba matar governor da wasu kungiyoyin mata kaman NCWS girmamawa domin kokarhin da suke wajen kula da lafiyan Mata da yara a jihar. A nashi jawabi commissioner kula da lafiya ta jiha Alh Mohammed Kambaza ya jadada cewa gwanatin jihar zata cigaba da bada magani kyauta da kuma gwada Mata masu ciki

Nijeriya Ta Zama Ta Biyu A Jerin Kasashen.Da Suka Fi Yawan Masu Kanjamau. An samu wanan rahoto ne daga wani tsohon ma’aikacin majalisar dinkin su iya mai Kyla da cutar kanjamau Ko kuma HIV/AIDS, a Uganda Musa Ahmed Bungudu.

A haka kuma Asibitin Uwar Gidan Gwamnan Kebbi Dr. Zainab Shinkafi-Bagudu ta ware ranar Yau 1 ga watan December domin Gwajin Ciwon na HIV a Kyauta. Ranar ta tau yau itace Ranar da akaware ta Ciwon HIV a Duniya domin Wayar wa Mutane kai akan Cutar da kuma bada karfin Guiwa ga masu cutar.

Domin karin bayyani sai ka tuntubi wannan lambar waya 07030044300 ko ka aika sako zuwa wannan imel info@medicaidradiology.com

No automatic alt text available.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s